Wednesday, 26 June 2019

ANA ZARGIN DAUDA KAHUTU RARARA DA KASHE KUƊAƊE BA BISA ƘA'IDA BA

ANA ZARGIN DAUDA KAHUTU RARARA DA KASHE KUƊAƊE BA BISA ƘA'IDA BA

Ƙungiyar mawaƙan jam'iyyar (APC) Tana tuhumar Dauda Kahutu Rarara da wasu mutum bakwai da zargin kashe kuɗaɗen ƙungiyar ba bisa ƙa'ida ba.

a wannan rana ƙungiyar ta bukaci Rarara tare da sauran waɗanda ta ke tuhuma dasuje gaban kwamitin bincike da ƙungiyar ta kafa su amsa tambayoyi kan zarge-zargen da akeyi musu nan da ɗan wani lokaci.

No comments:

Post a Comment

Barkan mu da sake saduwa a wannan lokaci

The fall of Kano in 1903

The fall of Kano in 1903 By Jaafar Jaafar On January 27, 1903, Colonel Thomas Morland (later lieutenant-general) led British expediti...