Kadan daga tarihin mawaqi Halliru arha zaria

jama'a Muna taya ku murna da fatan kuna lapiya Lau, ayau zanso na gabatar mu ku da wani Sabon mawaqi Mai Tasowa wato shi dai wannan mawaki Sunan shi Halliru arha Zaria kaduna state, ga takaitaccen tarihin wannan mawaki"an haifi Halliru arha a karamar hukumar Sabon gari Zaria dake jahar kaduna a anguwar 'dankuka Marmara kuma wannan mawaki Yayi makarantar aminu government primary school sannan ya Fara Junior School a Aminu government secondary school ya karasa a government secondary school muchia a. K. A commercial college

No comments:

Post a Comment

Barkan mu da sake saduwa a wannan lokaci

The fall of Kano in 1903

The fall of Kano in 1903 By Jaafar Jaafar On January 27, 1903, Colonel Thomas Morland (later lieutenant-general) led British expediti...