Sunday, 18 March 2018

TAKAITACCEN TARIHIN MAWAQI HALLIRU ARHA 
An haifi Halliru arha a karamar hukumar Sabon gari Zaria dake jahar kaduna state, unguwar Dan kuka Marmara ya kammala makarantar sa ta piramare a Aminu model and science school marmara, kuma ya kammala yayin da yaci gaba da karamar sakandire a muchia junior secondary school (A. K. A commercial college) Bayan itama ya kammala, sai ya kara komawa wato Aminu senior secondary school Marmara, Amma har yanzu ankusa kammalawa,  yanzu dai wannan mawaki Yayi wakoki akalla guda bakwai Kamar su
1*Maryama
2*Gaskiya 
3*Tafiya
4*chakwai
Da kuma sauransu wadanda suka hada na siyasa da na bukukuwa, KU BIYO MU NAN GABA KADAN ZAMU CI GABA DA KAWO MUKU SAURAN TARIHIN 

No comments:

Post a Comment

Barkan mu da sake saduwa a wannan lokaci

The fall of Kano in 1903

The fall of Kano in 1903 By Jaafar Jaafar On January 27, 1903, Colonel Thomas Morland (later lieutenant-general) led British expediti...