Sunday, 18 March 2018

  • BARKA DA SAFIYA 
  • Jama'ar karamar hukumar Sabon gari Zaria ga naku
  • Danku
  • Kanin ku
  • Amininku
HON. ALH ISAH IBRAHIM (SABO) a matsyin Dan majalisar jiha dake wakiltar karamar hukumar Sabon gari Zaria

TAKAITACCEN TARIHIN MAWAQI HALLIRU ARHA 
An haifi Halliru arha a karamar hukumar Sabon gari Zaria dake jahar kaduna state, unguwar Dan kuka Marmara ya kammala makarantar sa ta piramare a Aminu model and science school marmara, kuma ya kammala yayin da yaci gaba da karamar sakandire a muchia junior secondary school (A. K. A commercial college) Bayan itama ya kammala, sai ya kara komawa wato Aminu senior secondary school Marmara, Amma har yanzu ankusa kammalawa,  yanzu dai wannan mawaki Yayi wakoki akalla guda bakwai Kamar su
1*Maryama
2*Gaskiya 
3*Tafiya
4*chakwai
Da kuma sauransu wadanda suka hada na siyasa da na bukukuwa, KU BIYO MU NAN GABA KADAN ZAMU CI GABA DA KAWO MUKU SAURAN TARIHIN 


​JAMB Explains Reason For Delay In Releasing Some Results​


The JAMB Boss, Professor Oloyede yesterday in Abuja disclosed the reason why the board has not been able to released more results this week.

He disclosed this during the parade of a suspect caught in exam malpractice by officials of the Nigeria Security and Civil Defence Corps, in Abuja



According to him, some latest revelations of exam malpratices in some centres have made the board unable to not release some results on Wednesday.

He explained that the board was able to detect, through the use of technology, that most of the cabling issues at CBT centres, were pre-arranged.

“We also have three to four persons who wrote the examinations on the same computer at a session not knowing we have the identity of every computer.’’

Oloyede disclosed that the board had identified 14 centres across the country involved in malpractice and assured that the operators would be prosecuted.

SOURCE:https://myschool.ng/news/jamb-explains-reason-for-delay-in-releasing-some-results?_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C2999076548

Sakon Barka da zaiyartar wannan shafi na SAGYGD.BLOGSPOT.COM

Salont
Barka da zaiyartar wannan shafi anbude anbude wannan shafi na saboda tallata haja ko saye da sayarwa da kuma tallafa wa matasa wajen koyon aikin hannu a saukake musamman aikin GRAPHICS DESIGN, ta yadda zasu tallafa wa junan su da iyayen su Sagygd.blogspot.com

Barkan mu da sake saduwa a wannan lokaci

The fall of Kano in 1903

The fall of Kano in 1903 By Jaafar Jaafar On January 27, 1903, Colonel Thomas Morland (later lieutenant-general) led British expediti...